-MU KOYI YADDA AKE KARE MARTABAR ADDININ ALLAH TA'ALA A WURIN 'YA'YAN SAYYID ZAKZAKY (H).
-Sayyid Ahmed Ibrahim Zakzaky (H).
-Sayyid Mahmud Ibarahim Zakzaky (H).
-Sayyid Hameed Ibrahim Zakzaky (H).
-Sayyid Hammad Ibarahim Zakzaky (H).
-Sayyid Ali Haidar Ibrahim Zakzaky (H).
-Sayyid Humaid Ibrahim Zakzaky (H).
-Sun bada Jinanensu Masu tsada don Kare Martabar addinin Musulunci, Duk Cikarsu 'Ya'yan Sheikh Zakzaky ne, gwamnatin Nijeriya ta Sanya aka Kashe su abisa Zalunci.
-Tabbas jinin ku taki ne na tabbatar Addinin Allah a Wannan nahiyar, Kuma Insha Allahu Kune Abin Alfaharin mu a Yanzu da nan gaba Ila Yaumul Qiyama.
-Allah ta'ala Yayi Mana Kashedi a cikin Alkur'ani da Cewa Kar Mu Kira Wadanda aka Kashe a tafarkin Allah ta'ala Matattu, a'a tabbas su Rayayyune a Wajen Ubangijinsu.
-Cikin hikimar Allah Ya Kan zabi bayinsa Nagari Ya fifitasu da Samun Babban Rabo na Shahada, ba Kowa bane Yake Samun Shahada Sai Wanda Allah Ya zaba Sai Ya fifita shi da Wannan Babban Matsayi.
-Allah ne Ya Fifita Zuriyyar Gidan Sayyid Zakzaky (H) da Samun Wannan Matsayi Mai girma.
-Amincin Allah Ya tabbata agareku Ya Ku Jikokin Sayyada Fatima (as) 'Yar Manzon Allah (S).
Comments
Post a Comment