#TSARIN MUSULUNCI
ب
Musulunci shine tsarinda yafi ko wane tsari a cikin wannan rayuwar kuma shine tsarinda zai tsamar da al'umma daga dukkan wani bala'i da musifa da ta afkama Al'umma.
Wannan ya ishemu abun lura cewa tundaga zamanin Annabawa da suka gabata zakaga dukkan Annabawa da manzanni suna kirane zuwaga wannan tsarin na musulunci domin shine kadai zai kai Dan Adam zuwaga tafarkin tsira a duniya da lahira.
A tarihin duniya baki daya ba'a taba wani Annabi da yazo yayi kira zuwaga wani addini sabanin musulunci ba. Domin kuwa shine abunda ALLAH yayi umarni da ayi.
Kuma shi musulunci kullum yana bayyanama dan adam yaya yakamata yayi rayuwa, kuma dame dame ya dace yayi sannan dame dame nene ya hau kansa na wajibai wanda hakan ya hada tsakaninsa da mahaliccinshi ko kuma al'ummurshi da yake rayuwa cikinta.
Bayan musulunci babu wani addini da yayi kwatankwacin yanda muaulunci ya tsarama mutane rayuwa.
Abin lura shine: da zarar an sake wannan tsarin tofa za'a afkama baganniya ne da lalube lalube cikin duhu da asara da wahala.
Kuma da zarar ansakeshi to dukkan wasu nau'o'i na bala'i da musibu zasu afkama cikin al'umma.
Shin a wannan lokacin da muke ciki menene ya maida duniyarmu cikin halinda take ciki???????
Babu wani musulmi ko wani mutum da zai iya inkarin halinda wannan duniyar ta koma musamman idan kakoma ta fuskancin shi uban tafiya wato: musulunci.
A wannan duniyar an maida musulunci wani abu wanda babu wani dan adam da zaiyi sha'awar a kirashi da shi musulmine ta hanyar batama musulunci suna da kuma chanza mai fuska a wajan al'umma baki daya . Wannan yasa yahudawan duniya suka samu damar yin barna me karfi cikin wannan addinin.
*A WANI BANGARAN*
KUMA ME YIWUWA MUTUM YACE BE SANIBA TO AMMA KO YASANI KO BE SANIBA YANZU YA SANI MUSAMMAN WANDA KE CIKIN NAJERIA CEWA:
Sayyid zakzaky shine kawai mafitar wannan nahiyar da muke cikinta domin kuwa shi gaba dayansa babu wani abu da yake kira akai face irin wannan kiranda Annabawa sukayi wato:
Shine a dawo abi tsarin Allah wato tsarin damn za a tsira duniya da lahira a kaucema duk wani tsari da yake sukar musulunci ta gaba da gaba ko ta gefensa. Wanda ba asamun masuyin irin da awar nan sai Annabawa ko wasu manya daga cikin mujaddadai bayin Allah .
Yan'uwa musani cewa mafitarmu itace jahiliyya ke rikeda ita kuma ba wani bane zaimana yakin kwatarta enci mune zamuyima kanmu yakin kwatarta enci . Yazama dolene mu farka daga gafalar da muka jefa kanmu muyi iya yinmu wajan ganin mun kwato wannan mafitar daga hannun wadanchan wadanda basason cigabanmu a cikin wannan duniyar da kuma lahirarmu👊👊👊👊👊
MUYI AIKI TUKURU SAI ALLAH YAJI TAUSAYINMU.
والذين جاهدوا فينا...................
FREE SHEIKH ZAKZAKY(H)

Comments
Post a Comment