CRIMINAL BUHARI DA ABBA KYARI SUNKAMU



Tashar Talabijin ta CNN ta ruwaito cewa shugaban Ζ™asa Muhammadu Buhari ya kamu da cutar Corona Virus tare da shugaban ma'aikatar sa Abba Kyari amma fadar shugaban Ζ™asa na rufa rufa kan wannan maganar.

Tashar Talabijin Ι—in ta ce ana 6oye wa 'yan Nigeria halin da shugaba Buhari ke ciki.

Me za ku ce game da rahoton CNN?

Comments

Popular Posts