Sai yanzu Al'umma zasu Tuna Allah ? Saboda Bala'in Tsoron Mutuwa.
Al'umma Musulmin Falasdin Sun Jima cikin Annobar kisa Wadda Haramtaciyar Kasar Isra'il keyimusu Dare da Rana.
Al'ummar Musulmin Yemen (Hutsi) sun jima cikin Annobar kisan da Saudiya keyi musu Badare ba Rana ta hanyar Ruwan Bama bamai kan Mata,Kananan Yara da Tsofafi.
Al'umma Musulmin Rohinga na Kasar Miyamar sun Fada Annobar kisan Sojojin Amsan Suty.
Al'ummar Siriya sun Fada Annobar kisan Saudiya da America da sunan Islamic State (Isis)
Al'ummar Musulmin Najeriya mabiya Sheak Zakzaky Sun Gamuda Annobar kisan kiyashi mafi Muni da wannan kasa ta gani Tun kafuwarta, Dasunan Tarewa Shugaban Sojoji Hanya.
Al'ummar Zamfara sun Fada Annobar kisan kare dangi na ba gaira ba sabar Akasar nan.
Duk wadannan suna Furta Kalmar Shahada Amma Musulmi basu kira Adu'a ba kansu. Wasuma Murna aka kamayi wai Gwamma akshesu.
To yau ga Irinta Nan wayyo mu Duka.
Mu Fara istigfarin kauda kai Ga Wadannan Zalumcin da aka aikatawa wadannan Raunana ko Allah zai Dubemu da Rahma.
Baruwan Allah da Bambancin Addani ko Akida Idan Zalumci Ya bayyana.
Sakamakon Jinin wasu Musiba takan Iya afkawa Al'umma.
Allah ka shaida Ina yin Allah wadai da Duk kan Zalumci ko akan Kafirine.
Kuma ina Neman Afuwar Allah kan rashin kulawa.
Wasalam
Comments
Post a Comment