INA MAFITA TAKE A YAYIN DA AL'UMMA SUKAI FATALI DA UMARNIN ALLAH (S. W.

بسم الله الحرمان الرحيم.
يقول عزوجل في محكم كتابه في السورة الأنفال اية (٢٤):
واتقوافتنة لاتصيبن الذين ظلموا منكم خاصة ،واعلموا ان الله شديد العقاب.

INA MAFITA TAKE A YAYIN DA AL'UMMA SUKAI FATALI DA UMARNIN ALLAH (S. W.
T)??????

Babu shakka *ƘUR'ANI* ya gargade mu da muji tsoron fitinar da bazata tsaya iya wadanda suka aikata zunubiba.

Abun lura shine ayayinda ake wata barna ko zalunci sai muzura ido batare da mun yi hani ba ko mun nuna rashin goyan baya.To babu makawa muma sai wannan bala'i ko azabar da zata auku ga wadanda suka aikata hakan ta shafemu.

A yanzu duniya baki daya ta rude ganin wani bala'i ya kunno kai  acikinta wanda faruwan hakan ba ya faru bane bisa hatsariba a'a akwai dalilin da ya janyo hakan wanda wannan dalilin kuwa shine:
 A LOKACIN da azzaluman duniya suka tasa bayin Allah suna ta kashewa da kuma chin zarafinsu da zaluntarsu sai duniya sukai shiru batare da sun nuna wannan abun ba daidai bane ko kuma suyi wani aiki da zai nuna cewa yanzu basa tare da wadannan azzaluman sai basuyi hakanba to yanzu sai Allah ya tashi yakamasu ,wannan bala i bawai iya wanda basu bin tsarin Allah kawai wannan abun ya tsayaba, a'a da wanda yasa hannu da wanda besaba duka ta haɗa.

Wannan itace masifar da duniya gabaki ɗaya tafaɗa.

Ta wani bangaran kuma idan muka dawo cikin gida kasarmu najeria zamuga cewa musibu da bala'in da ke faruwa a cikinta shima wani abune wanda babu makawa wanda sai hakan ta faru sakamakon cin zarafi da zalunci da akema waliyan Allah ko ince masu kira akoma wa tafarkin Allah da tsamar da  AL'UMMAR daga duk wani ruɗu na duniya.

A takaice dai zamu iya cewa a wannan yanayi da muke ciki babu wata mafita ga wannan AL'UMMAR face Addinin musulunci wanda shine zai tsamar da mu daga cikin wannan tsananin duhu da bala'i da rayuwar kaskancin da muke a ciki yanzu. Hakan kuma zai farune sakamakon nuna goyon bayanmu ga Addinin.

Sayyid zakzaky ne kaɗai ya ɗauki hanyar gyara wannan Al umma kuma  wanda zai za tsamar damu daga cikin wannan halin damuke ciki . Wajibin mune mu dawo ga hanyar da yake kiran mu da mubi,wanda ita ce hanyar Addinin Allah, Idan kuma ba hakaba tofa lallai kullum bala'in da zamu dunga gani sai ya ninka na baya.

Ta wata mahangar  zamu iya cewa ada da duniya ke kwance kafin suce zasu kauda irin su sayyid zakzaky duniya na kwance babu wani wani tashin hankali irin wanda muke a ciki yanzu.

To musani cewa babu wata mafitar a yau face mufito mu taimaki addinin Allah da bawan Allah wanda shine zai tsamar damu daga hannun wadannan baƙaƙyen azzaluman.

Kamar yanda malaman akida suke cewa:
*BABU WATA* *MAFITA* *GA MUSULMAI* *AYAU FACE* *SU FITO* *SUYIMA* *KANSU* *HISABI* *DAKANSU*.


TO IDAN MUKAI HAKA KARSHE NASARA ZATA KASANCE GAREMU.

MUKUMA TSYA ƘEM
MUFITO MUYI FAFUTUKA WAJAN GANIN AN SAKO MANA JAGORANMU SAYYID AL-ZAKZAY (H)


FREE SAYYID ZAKZAKY

DEATH TO BUHARI

Share link👇👇👇


https://ansarulmahdi.blogspot.com/


Comments

Popular Posts