A KOKARIN MALAM ZAKZAKY(H) NA RUSA SHI'A WANNAN MAKON MA ALMAJIRANSA BAKWAI NE SUKA ZAMA HUJJATUL-ISLAM............!!!
Suka ce shi Malam Zakzaky(H) ba sahihiyar Shi'a yake yi ba, bilhasali ma abubuwan da yake yi sun sabawa koyarwar Shi'a a Duniya...
A lokacin da Almajiran Malam Zakzaky(H) suka daukarwa kansu yin Tattaki daga Kaduna zuwa Zaria, Malam yasa musu albarka,har ma ya nuna cewa lallai da karbala a Jamhuriyyar Nijar ko Chad take daga nan zamu taka mu je,Amma dai Wannan ma koyi ne da Kuma kwatanta abinda ya faru..
Ai kuwa Wannan maganar da albarkar da Malam Zakzaky(H) ya Sanya wa abin sai ya Zama kamar allura ga 'yan-uwa sai ga Miliyoyin Mutane suna tururuwa domin raya al'amarin..
Su kuwa masu Shi'ar neman tuwo sai suka rinka zage-zage da yawo da wadansu takardu Wai abinda ake yi ya sabawa marja'iyya,bayan nan me ya faru.? Sai ga dubban daruruwan Mutanen da suke Iran, India da sauran garuruwa sun samu fatawa daga maraji'ai cewar zasu iya yin Tattaki zuwa markadin wadansu bayin Allahu Ta'ala domin ziyarar arba'in na Imam Hussein(AS)...
Lokacin da Gwamnatin ta'addanci ta Buhari ta dirarwa Malam Zakzaky(H) da Almajiransa me manyan Malaman Shi'a da maraji'ai suka rinka Fadi akan Malam Zakzaky(H).?
A jiya litinin ne aka nadawa wasu Almajiran Malam Zakzaky(H) guda bakwai rawunan Zama Hujjatul-Islam a kasar Iraki a Kuma birnin Najaf Mai tsarki...
Wannan fa ba shine Karo na farko da aka nadawa Almajiransa rawunan Zama Hujjatul-Islam ba, Wannan din ya dauki hankali ne saboda Adadin..
Shin wace gudummawa ka bayar na isar da sakon Annabi Muhammadu(S) da Ahlulbaitinsa(AS) a Nigeria.?
Yawo da hotunan Buhari da Ganduje ko zage-zage da sunan marja'iyya.?
Share linkπππ
https://ansarulmahdi.blogspot.com/

Comments
Post a Comment