KOMA WA ADDININ MUSULUNCI SHINE MAFITA A NIGERIA
Babu wanda bai san wannan nahiyar tamu tana cike da talauci mugunta,ƙeta,da zaluncin masu mulki ba.
Kowani mutum awanan nahiyar burin sa shene awayi gari babu sauran zalunci da matsi arayuwar sa.
Tambaya shin menene mafitan wanan Bubbar matsalar?
Amsa sai muce:
ANBAR ADDININ MISULUNCI,AKO MA GA ADDININ MUSULUNCI .
Addinin musulunci shine kaɗai zai iya kawo canji da mafita da ci gaba agabaki ɗaya rayuwar Ɗan adam. Wanan da awar shi Shugaban mu Sayyeed Ibraheem Al-zakzaky yake kiran Al umman duniya akan shi (wato cigaba da tsari tare da Adalci).
Allah maɗaikaki yana cewa:
أَعُوِذُ بِاللهِ مِنَ الشَّيطانِ الرِّجِيم
إِنَّ الدِّينَ عِندَ اللَّـهِ الْإِسْلَامُ ۗ﴿١٩﴾
صَدَقَ اللهُ العَلِيُّ العَظيمْ
سورة آل عمران
LALLAI BABU WANI ADDINI AWAJEN ALLAH INBA MUSULUNCI BA.
Tabbas shiekh Ibraheem ya daɗe yana kira akan adawo ma tafarkin gaskiya .Addinin da Allah yaturo ga ɗan adam Addinin da yafi kowani Addini adalci ,yafi kowani addini sanin haƙƙin ɗan Adam.
Babu wata Al umma da tataɓa nasara batare da jagoranci ba .
Dole ne yazam akwai jogora bawan Allah wanda yazam burinsa shine abi Allah da manzan sa.
Wanan kuma Allah yatayar mana dashi awanan nahiya (Shiekh Ibraheem Alzakzaky) kamar yanda yai Alƙawarin tayar da mai gargaɗi akowani zamani.
Amatsayin ka na musulmi .Shin kana tare da kiran
Koma wa addinin Allah ne ko kana tare da gwamnatin maƙiya Allah.
Inkana tare da Addinin Allah ,shin mai kake yi domin tai makawa Addinin Allah.inma baka wani abu to kana tare da masu taimakon Addinin Allah?.
Dole ne kayi wakanka wanan Tambayan, domin tantance kanka daga cikin waɗa da harguwar duniya da na sheɗan taja su.
BAMU DAWANI MAFITA DA TAWUCE DA AWAR SHIEKH IBRAHEEM ALZAKZAKY.
Tayan da yazam kiran sa kirace na akoma wa Alƙur'ani da Koyar war Annabi (s.a.w.w).
Wannan mutun yaso ko be so ba ,ya yarda ko be yarda ba.
Bamuyarda da kamun sayyed Ibraheem Alzakzaky ba . Tsare shi zaluncine.
Freedom for zakzaky and his wife.
Duk wanda yasamu yaturawa wanda bai samu ba.👏🏾
Share link👇👇👇
https://ansarulmahdi.blogspot.com/
Comments
Post a Comment