BABU WANDA YA ISA YACE MIN BA BUHARI DA EL-RUFA'I NE SUKA HANA LIKITOCI DUBA MALAM ZAKZAKY(H) BA..

............!!!
Wadanda suka kashe Almajiransa a Hussainiyya Bakiyyatullah, Darur-Rahma da Gyallesu Zaria sune wadanda Kotun Tarayyar Nigeria tace su saki Malam Zakzaky(H) amma suka ki..
Wadanda suka ki bin umurnin Kotun da tace a saki Malam Zakzaky(H), a biya shi diyya,a gina Masa gida a dukkan garin da yake bukatar Zama a Arewacin Nigeria a Kuma hada shi da babban jami'in Dansanda ya Masa rakiya sune suka hana likitoci su duba Malam Zakzaky(H)...
Wadannan miyagun Mutanen da ake Kira Shugabannin Nigeria sune suka fi kowa bukatar a kashe Malam Zakzaky(H) saboda suna ganin ya tsaya a gaban munanan ayyukansu...
Allahu Ta'ala ne yake wargaza dukkan shirye-shiryen azzaluman Nigeria akan Malam Zakzaky(H) amma dai ba burinsu a tsaya shari'a ba..
Ba zamu daina addu'ar Allahu Ta'ala ya rusa ku ba,ba zamu daina tir da Allah-wadai da kisan dabbancin da kuka yiwa Mata da Yara marasa makami ba,ba zamu daina Muzaharar free Zakzaky da sauran ayyukan da kuke tsananin kiyayya dasu ba,har lokacin da Allahu Ta'ala zai Yi hukunci a tsakaninmu daku...
Wannan Kuma nan kusa ba da dadewa ba Insha Allahu.....

Comments
Post a Comment