KAFIRTA ABU TALIB(AS): SHINE MAFI MUNIN ZAGIN SAHABBAI



BABU HADISI KO DAYA (TAL) DA YA INGANTA (TA HANYAR ISNADI KO MATANI); AKAN KAFIRTA ABU TALIB(AS).

KENAN WAHABIYAWA DA SALAFAWA ('YAN IZALA) SUN FI KOWA ZAGIN SAHABBAI; TUNDA HAR SU KE KAFIRTA SAHABIN DA YAFI DUKKAN SAHABBAI BAWA MUSULUNCI KARIYA DA GUDUNMAWA???

TAYA LAFIYAYYAN HANKALI ZAI YARDA DA KAFIRTA ABU TALIB(AS); ALHALI SHINE WANDA YA RENI ANNABI MUHAMMAD(SAW) TUN YANA YARO HAR YA AURAR DA SHI, KUMA YA BASHI KARIYA DON ISAR DA SAKON MUSULUNCI; HAR YAYI WAFATI BAI BAR QURAISHAWA SUN CUTAR DA ANNABI(SAW) BA???

Me ya sa Wahabiyawa ke kin Abu Talib? Saboda ya taimaki Annabi Muhammad(saw) ko saboda ya haifi Imam Ali(as)?

Idan 'Yan Izala sun ce Abu Talib bai Musulunta ba, shin Abu Talib(as) bai kishin addininsa ne? Me ya sa zai bawa Annabi(saw) kariya da dukkan taimakon don ruguza addininsa; idan har shi Mushriki ne?

Idan Abu Talib(as) bai Musulunta to me ya sa Annabi(saw) ya bar Fatimah bint Asad(as) tacigaba da zama matarsa; bayan ta Musulunta?

ﺭﻭﻱ ﻋﻦ ﺍﻹﻣﺎﻡ ﺍﻟﺴﺠﺎﺩ‏(ﻉ) ﺃﻧﻪ ﻗﺎﻝ: ﻭﺍﻋﺠﺒﺎً ﺇﻥ ﺍﻟﻠﻪ ﺗﻌﺎﻟﻰ ﻧﻬﻰ ﺭﺳﻮﻟﻪ ﺃﻥ ﻳﻘﺮ ﻣﺴﻠﻤﺔ ﻋﻠﻰ ﻧﻜﺎﺡ ﻛﺎﻓﺮ ﻭﻗﺪ ﻛﺎﻧﺖ ﻓﺎﻃﻤﺔ ﺑﻨﺖ ﺃﺳﺪ ﻣﻦ ﺍﻟﺴﺎﺑﻘﺎﺕ ﺇﻟﻰ ﺍﻻﺳﻼﻡ ﻭﻟﻢ ﺗﺰﻝ ﺗﺤﺖ ﺃﺑﻲ ﻃﺎﻟﺐ ﺣﺘﻰ ﻣﺎﺕ.

(ﺑﺤﺎﺭﺍﻷﻧﻮﺍﺭ، ﺝ 35 ، ﺹ 157 ؛ ﺷﺮﺡ ﻧﻬﺞ ﺍﻟﺒﻼﻏﺔ، ﺝ 14 ، ﺹ .69).

Me ya sa Abu Talib(as) ya bawa Nana Khadeeja rakumi 20 a matsayin sadakin auren Annabi(saw) kuma yayi Huduba da sunan Allah a wajen auren? Mushriki zai iya Wannan?

Taya Wanda bai Musulunta ba; zai shiga cikin kuncin rayuwa saboda Musulunci, Har hakan yayi sanadiyar wafatinsa?

Me ya sa Annabi(saw) yake kiran shekarar da Abu Talib(as) yayi wafati da shekarar bakin ciki? Bakin ciki da rasuwar mushriki?

Ko Salafawa sunsa 'ya'yan Abu Talib(as) sun fi dukkan Sahabbai taimakon Annabi(saw) wajen isar da Manzanci? Shin kuna da masaniyar dan Abu Talib (Ja'afar Ad-Dayyar) ya jagoranci Hijira zuwa Habasha?

Ko 'Yan Izala sunsan saboda wafatin Abu Talib(as) ya sa dole Annabi(saw) yin Hijra zuwa Madina?

Allah(t) yana cewa da Annabi(saw):

أَلَم يَجِدكَ يَتيمًا فَآوىٰ

"Ashe, (Allah) bai same ka maraya ba, sa'an nan ya yi maka makoma (ya baka mai tallafi = Abu Talib(as)?" (Q : 93 : 6).

Tunda Abu Talib(as) ya fi kowa reno da taimakon Annabi(saw) lokacin da yana maraya; kenan shi Ni'imar Allah ne ga Annabi(saw) da nassin fadin Allah(t):

وَأَمّا بِنِعمَةِ رَبِّكَ فَحَدِّث

"Kuma ni'imar Ubangijinka, sai ka fada (domin godiya)". (Q : 93 :11).

Ko akwai wani Sahabi da Allah(t) ya siffata da ni'imar Allah(t) ga Annabi(saw)?

Annabi Muhammad(saw) yana ce:

"Ni da mai reno (daukar nauyi da taimakon) maraya Al-jannar mu daya":

5304 حَدَّثَنَا  عَمْرُو بْنُ زُرَارَةَ، أَخْبَرَنَا  عَبْدُ الْعَزِيزِ بْنُ أَبِي حَازِمٍ، عَنْ  أَبِيهِ، عَنْ  سَهْلٍ، قَالَ رَسُولُ اللَّهِ(صَ): "وَأَنَا وَكَافِلُ الْيَتِيمِ فِي الْجَنَّةِ هَكَذَا". وَأَشَارَ بِالسَّبَّابَةِ وَالْوُسْطَى، وَفَرَّجَ بَيْنَهُمَا شَيْئًا.

- صحيح البخاري ( 6005 ).

- سنن أبي داود ( 5150 ).

- سنن الترمذي ( 1918 ).

- مسند أحمد ( 22820 ).

Shin Annabi(saw) yana nufin dukkan masu renon marayu ne da wannan hadisin? Idan ma munkaddara hakan, to akwai wani wanda ya reni marayan da ya kai na Abu Talib(as)?

Wahabiyawa kan ce; Idan Abu Talib(as) mumini ne yaushe ya bayyana imaninsa?

To me ya sa Allah ya kira dan gidan Fir'auna mumini tare da cewa bai bayyana imaninsa ba?

ﻭَﻗَﺎﻝَ ﺭَﺟُﻞٌ ﻣُﺆْﻣِﻦٌ ﻣِﻦْ ﺁﻝِ ﻓِﺮْﻋَﻮْﻥَ ﻳَﻜْﺘُﻢُ _ ﺇِﻳﻤَﺎﻧَﻪُ ﺃَﺗَﻘْﺘُﻠُﻮﻥَ ﺭَﺟُﻠًﺎ ﺃَﻥْ ﻳَﻘُﻮﻝَ ﺭَﺑِّﻲَ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻭَﻗَﺪْ ﺟَﺎﺀَﻛُﻢْ ﺑِﺎﻟْﺒَﻴِّﻨَﺎﺕِ ﻣِﻦْ ﺭَﺑِّﻜُﻢْ ﻭَﺇِﻥْ ﻳَﻚُ ﻛَﺎﺫِﺑًﺎ ﻓَﻌَﻠَﻴْﻪِ ﻛَﺬِﺑُﻪُ ﻭَﺇِﻥْ ﻳَﻚُ ﺻَﺎﺩِﻗًﺎ ﻳُﺼِﺒْﻜُﻢْ ﺑَﻌْﺾُ ﺍﻟَّﺬِﻱ ﻳَﻌِﺪُﻛُﻢْ ﺇِﻥَّ ﺍﻟﻠَّﻪَ ﻟَﺎ ﻳَﻬْﺪِﻱ ﻣَﻦْ ﻫُﻮَ ﻣُﺴْﺮِﻑٌ ﻛَﺬَّﺍﺏٌ.

Shin lokacin da Abu Talib(as) yayi wafati akwai abinda yake alamta Musulunci sama da bawa Annabi(saw) kariya; tunda a lokacin ko Sallali 5 ba'a farlanta ba?

BABU HADISI KO DAYA (TAL) DA YA INGANTA (TA HANYAR ISNADI KO MATANI); AKAN KAFIRTA ABU TALIB(AS).

Wahabiyawa suna kafirta Abu Talib(as) ne ta hanyar fake da wasu hadisai marasa inganci; wanda da makiya Ahlul-bayt(as) suka kirkiro. Don tabbatar da rashin ingancinsu; bari mukawa hadisan tare da illar bijiro da illar isnadi da matanin hadisan:

3884 حَدَّثَنَا  مَحْمُودٌ، حَدَّثَنَا  عَبْدُ الرَّزَّاقِ، أَخْبَرَنَا  مَعْمَرٌ، عَنِ  الزُّهْرِيِّ، عَنِ  ابْنِ الْمُسَيَّبِ، عَنْ  أَبِيهِ،  أَنَّ أَبَا طَالِبٍ لَمَّا حَضَرَتْهُ الْوَفَاةُ دَخَلَ عَلَيْهِ النَّبِيُّ(ص)َ وَعِنْدَهُ أَبُو جَهْلٍ، فَقَالَ: "أَيْ عَمِّ، قُلْ: لَا إِلَهَ إِلَّا اللَّهُ كَلِمَةً أُحَاجُّ لَكَ بِهَا عِنْدَ اللَّهِ". فَقَالَ أَبُو جَهْلٍ، وَعَبْدُ اللَّهِ بْنُ أَبِي أُمَيَّةَ: يَا أَبَا طَالِبٍ تَرْغَبُ عَنْ مِلَّةِ عَبْدِ الْمُطَّلِبِ؟ فَلَمْ يَزَالَا يُكَلِّمَانِهِ حَتَّى قَالَ آخِرَ شَيْءٍ كَلَّمَهُمْ بِهِ: عَلَى مِلَّةِ عَبْدِ الْمُطَّلِبِ. فَقَالَ النَّبِيُّ(ص): "لَأَسْتَغْفِرَنَّ لَكَ مَا لَمْ أُنْهَ عَنْهُ". فَنَزَلَتْ: {مَا كَانَ لِلنَّبِيِّ وَالَّذِينَ آمَنُوا أَنْ يَسْتَغْفِرُوا لِلْمُشْرِكِينَ وَلَوْ كَانُوا أُولِي قُرْبَى مِنْ بَعْدِ مَا تَبَيَّنَ لَهُمْ أَنَّهُمْ أَصْحَابُ الْجَحِيمِ}، وَنَزَلَتْ : {إِنَّكَ لَا تَهْدِي مَنْ أَحْبَبْتَ}.

- صحيح البخاري : كتاب : مناقب الأنصار | باب : قصة أبي طالب (1360، 4675، 4772، 6681).

- صحيح مسلم ( 24 ).

- سنن النسائي ( 2035 ).

- مسند أحمد ( 23674).

Ma'anar Hadisin;

"Lokacin da Abu Talib zai yi wafati, sai Annabi(saw) ya zo gunshi, lokacin Abu Jahal yana gurin, sai Annabi(saw) ya cewa Abu Talib(as); Kayu (Ammi)! ka ce; Baba abun bauta sai Allah, kalmar da zan kafa hujja da ita a gun Allah (don cetonka). Sai Abu Jahal da Ibn Abi Umayya suka ce; Haba Abu Talib zaka bar tafarkin Abdul-Muddallib? suna ta cece-kuce, har dai a karshe Abu Talib(as) ya ce ina kan addinin Abdul-muddallib. Sai Annabi(saw) ya ce; Zan rukamaka gafarar Allah; sai aka saukar ayar: "Ba daidai ne ga Annabi(saw) da Muminai su rukawa Mushirikai gafara ba; koda 'yan uwansu ne, bayan ta bayyana su 'yan Wuta ne". Sanan sai aka saukar da; "Baka iya shiryarda wanda ka ke so; sai dai Allah(t) yana shiryarda wanda yaga dama".

Wannan Hadisin bai inganta ba ta fuskoki da dama:

1. A isnadin hadisin akwai Abdul-Razaq Ibn Hammam Al-Hamiri:

عبد الرزاق بن همام بن نافع الحميري مولاهم اليماني، أبو بكر الصنعاني.

Malaman hadisi sun saka shi a cikin jerin da'ifa (masu rauni), wadanda ba'a kafa hujja da hadisan su.

Az-Zahabi ya tabbatar da mafi yawan hadisan da yake ruwaito abin kyama ne (basu da inganci):

أقوال العلماء عن عبد الرزاق بن همام:

وقال ابن محرز: سألت يحيى عن أصحاب سفيان من هم، قال: المشهورون: وكيع، ويحيى، وعبد الرحمن، وابن المبارك، وأبو نعيم، هؤلاء الثقات. قيل له: فأبو عاصم وعبد الرزاق، وقبيصة، وأبو حذيفة، قال: هؤلاء الضعفاء.

أبو حاتم الرازي : قال ابن أبي حاتم: سألت أبي عن عبد الرزاق... فما تقول في عبد الرزاق؟ قال: يكتب حديثه، ولا يحتج به.

أحمد بن حنبل: أتينا عبد الرزاق قبل المائتين، وهو صحيح البصر، ومن سمع منه بعدما ذهب بصره، فهو ضعيف السماع.

النسائي: قال في (الضعفاء): فيه نظر لمن كتب عنه بأخرة.

زاد الذهبي في ميزان الاعتدال عنه: روي عنه أحاديث مناكير.

الدارقطني: ثقة، لكنه يخطئ على معمر في أحاديث.

المصادر:

- معرفة الرجال عن ابن معين برواية ابن محرز (1/109)، (2/165).

- سؤالات ابن الجنيد لابن معين (صـ 109 ، 199 ، 208).

- سؤالات محمد بن عثمان لابن المديني (صـ 149) .

- تاريخ الدارمي (صـ 67).

- العلل ومعرفة الرجال عن أحمد، رواية عبدالله (2/59)، (3/15).

- سؤالات الأثرم لأحمد (ص33).

- الضعفاء والمتروكين للنسائي (صـ 223).

- تهذيب الكمال (18/52).

- تهذيب التهذيب (2/572).

- تقريب التهذيب (صـ 607).

- سير أعلام النبلاء (9/220).

- الجرح والتعديل (6/38) رقم (204).

- تاريخ ابن معين رواية الدوري (3 / 71، 72، 81، 99، 130).

- سؤالات البرذعي لأبي زرعة الرازي (صـ 178، 457).

- التاريخ الكبير (6/130) رقم (1933).

- الثقات لابن حبان (8/412).

- الطبقات الكبرى لابن سعد (5/548).

- الثقات للعجلي (2/93).

- الكاشف للذهبي (1/651).

- الكنى لمسلم (1/127).

- الكامل في ضعفاء الرجال لابن عدي (6/538).

- تاريخ مولد العلماء ووفياتهم (2/472).

- فتح الباب في الكنى والألقاب (صـ 129).

- رجال صحيح مسلم لابن منجويه (2/8).

- التعديل والتجريح لأبي الوليد الباجي (2/923).

- تاريخ دمشق لابن عساكر (36/160).

- الضعفاء والمتروكون لابن الجوزي (2/104)....

2. A isnadin Hadisin akwai:

معمر بن راشد الأزدي الحداني:

Malaman hadisi suna tuhumarsa da karya, musamman hadisan da ya ruwaito lokacin da ya ke Basra (Iraq). Akwai hadisai da aka ruwaito daga gare shi da malamai suke kiransu abin kyama:

أقوال العلماء عنه:

ابن حجر العسقلاني: قال في تقريب التهذيب: ثقة ثبت فاضل إلا أن في روايته عن ثابت والأعمش وهشام بن عروة شيئا وكذا فيما حدث به بالبصرة.

وقال المروذي: وذكر معمر، فقال: ذكر يوما حديثا للثوري فأخطأ فيه، فقال له سفيان: نعست يا أبا عروة؟ فقال له معمر كلاما أكره أن أحكيه. قلت: كأنه قال له: كذبت. فضحك.

وقال المروذي: سألته عن حديث معمر عن ثابت عن أنس: "أن النبي(ص) نهى عن الشغار" . فقال: هذا حديث منكر من حديث ثابت.

المصادر:

- معرفة الرجال عن ابن معين برواية ابن محرز (1 / 120، 121، 167)، (2 / 38، 149).

- سؤالات ابن الجنيد لابن معين (صـ 95، 180، 214).

- تاريخ هاشم بن مرثد عن ابن معين(صـ 53).

- العلل ومعرفة الرجال لابن المديني (صـ 97 ، 355).

- تاريخ الدارمي (صـ 44 ، 45 ، 47).

- العلل ومعرفة الرجال عن أحمد برواية المروذي (صـ 42، 49، 51، 123، 153، 400).

- العلل ومعرفة الرجال عن أحمد برواية الميموني (صـ 244).

- العلل ومعرفة الرجال عن أحمد، رواية عبد الله (1 / 172، 305 ) (2 / 349، 590) (3 / 53).

- التاريخ الكبير (7/378) رقم (1631).

- تهذيب الكمال (28/303).

- تهذيب التهذيب (4/125).

- تقريب التهذيب (صـ 961).

- الجرح والتعديل (8/255) رقم (1165).

- تاريخ ابن معين رواية الدوري (3 / 72، 80، 81، 102، 129)(4/225).

- الثقات لابن حبان (7/484).

- سؤالات السلمي للدارقطني (صـ 124).

- موضح أوهام الجمع والتفريق (2 / 409).

- الكاشف للذهبي (2 / 282).

3. Sa'id bin Musayyib (ﺳﻌﻴﺪ ﺑﻦ ﺍﻟﻤﺴﻴﺐ) babban makiyin Imam Ali(as) ne.

ﻗﺎﻝ ﺍﺑﻦ ﺃﺑﻲ ﺍﻟﺤﺪﻳﺪ ﻓﻲ ﺍﻟﺸﺮﺡ ﺝ 4 ، ﺹ :101 ﻭﻛﺎﻥ ﺳﻌﻴﺪ ﺑﻦ ﺍﻟﻤﺴﻴﺐ ﻣﻨﺤﺮﻓﺎً ﻋﻨﻪ(ﻉ‏)...

Ibn Abil Hadid yace: Sa'id bin Musayyid makiyin Imam Ali(as) ne. Hakan yana nufin; Sa'id bin Musayyib Munafuki, sabida fadin Annabi(saw) ba mai kin Imam Ali(as) sai munafuki.

4. Cikin isnadin akwai Zuhuri (ﺍﻟﺰﻫﺮﻱ); wanda duk masana tarihi sun yi ittifakin cewa malamin fada ne na Banu Umayyah. (Duba; Tarikh Dimashq, na Ibn Asakir, J. 42, S. 228).

5. Cikin wadanda suka taimaka wajen yada wannan hadisin akwai Mugira; wanda mashayin giya ne kuma mazinaci, cikakken makiyin Imam Ali(as). (Duba; 1. Murujuz-Zahab na Mas'udi. 2. Sharhu Nahjul-balaghah na Ibn Abil Hadid, j; 3, s; 159-163).

6. Ayar da aka ambaya a Hadisin; na cikin suratut Tauba. Malaman Tafsiri da Ulumul-Qur'an gaba dayansu sun yi ittifakin cewa suratut Tauba an saukar da ita ne a Madinah, bayan shekara fiye 10 da rasuwar Abu Talib. Taya zai yiwu a ce wannan ayar ta sauka akan Abu Talib(as); alhali ayar Madaniyyah ce, shi kuma Abu Talib(as) tun a Makka yayi wafati. Taya Wahbiyawa zaku ce dalilin saukar ayar saboda Abu Talib ne alhali ya yayi wafati fiye da shekara 10 kafin a saukar da ayar?

إن هذه الأية: "ما كان للنبي والذين آمنوا أن يستغفروا للمشركين ولو كانوا أولي قربى". (التوبة : 113). فهي من ضمن سورة التوبة. وسورة التوبة مدنية. هذه السورة الكريمة (براءة) من أواخر ما نزل على رسول الله(ص) - كما قال البخاري:

4654 حَدَّثَنَا  أَبُو الْوَلِيدِ، حَدَّثَنَا  شُعْبَةُ، عَنْ  أَبِي إِسْحَاقَ، قَالَ: سَمِعْتُ  الْبَرَاءَ (رَ) يَقُولُ: وَآخِرُ سُورَةٍ نَزَلَتْ بَرَاءَةٌ.

"براءة من الله ورسوله"  نزلت هذه السورة بعد ما رجع رسول الله(ص) من غزوة تبوك في سنة تسع من الهجرة

- صحيح البخاري : كتاب التفسير.  |  سورة براءة.  | باب قوله : براءة من الله ورسوله. (4364، 4605، 6744).

- صحيح مسلم ( 1618 ).

- سنن أبي داود ( 2888 ).

- مسند أحمد ( 18638 ).

ووفاة أبو طالب(ع) في 26 رجب، سنة 3 قبل الهجرة (10 بعد البعثة). فكيف يكون وفاة أبو طالب(ع) سبب النزول تلك الأية؟

7. A Hadisin ba inda aka nuna cewa Abu Talib(as) ya ce; bai yi imani ba, an dai ce; yace yana kan addinin Abdul-muddallib. Imam Ali(as) yana cewa;

ﻭﺍﻟﻠﻪ ﻣﺎ ﻋﺒﺪ ﺃﺑﻲ ﻭﻻ ﺟﺪّﻱ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻤﻄّﻠﺐ ﻭﻻ ﻫﺎﺷﻢ ﻭﻻ ﻋﺒﺪ ﻣﻨﺎﻑ ﺻﻨﻤﺎً ﻗﻂّ. ﻗﻴﻞ ﻟﻪ: ﻓﻤﺎ ﻛﺎﻧﻮﺍ ﻳﻌﺒﺪﻭﻥ؟ ﻗﺎﻝ: ﻛﺎﻧﻮﺍ ﻳﺼﻠّﻮﻥ ﺇﻟﻰ ﺍﻟﺒﻴﺖ ﻋﻠﻰ ﺩﻳﻦ ﺇﺑﺮﺍﻫﻴﻢ ﻣﺘﻤﺴّﻜﻴﻦ ﺑﻪ.

"Na rantse da Allah! Babana Abu Talib(as) da kanana Abdul-muddallib, Hashim da Abdumunaf basu taba bautawa gunki ba". Sai aka tambayi Imam Ali(as) me suka bautawa? sai Imam(as) yace; "Suna Sallah, suna riko da addinin Annabi Ibrahim kyaum".

(ﻛﻤﺎﻝ ﺍﻟﺪﻳﻦ ﻭﺗﻤﺎﻡ ﺍﻟﻨﻌﻤﺔ : 174 ﺡ 32).

An tambayi Jikan Annabi(saw); Imam Ja'afar As-Sadiq menene matsayin Abu Talib, Abdul-Muddalib, Abdullahi da Amina... Sai Imam Sadiq(as) ya ce:

ﺟﺒﺮﺋﻴﻞ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﻨﺒﻲ(ص) ﻓﻘﺎﻝ : ﻳﺎ ﻣﺤﻤّﺪ، ﺇﻥّ ﺭﺑّﻚ ﻳﻘﺮﺋﻚ ﺍﻟﺴﻼﻡ ﻭﻳﻘﻮﻝ: ﺇﻧّﻲ ﻗﺪ ﺣﺮّﻣﺖ ﺍﻟﻨﺎﺭ ﻋﻠﻰ ﺻﻠﺐ ﺃﻧﺰﻟﻚ، ﻭﺑﻄﻦ ﺣﻤﻠﻚ، ﻭﺣﺠﺮ ﻛﻔﻠﻚ، ﻓﺎﻟﺼﻠﺐ ﺻﻠﺐ ﺃﺑﻴﻚ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻠﻪ ﺑﻦ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻤﻄّﻠﺐ، ﻭﺍﻟﺒﻄﻦ ﺍﻟﺬﻱ ﺣﻤﻠﻚ ﻓﺂﻣﻨﺔ ﺑﻨﺖ ﻭﻫﺐ، ﻭﺃﻣّﺎ ﺣﺠﺮ ﻛﻔﻠﻚ ﻓﺤﺠﺮ ﺃﺑﻲ ﻃﺎﻟﺐ

"Jibril(as) yazo wajen Annabi(saw) yace; "Allah ya gaida kai. Sannan kuma Allah yana sheda maka cewa ya haramta wuta ga cikin da ya dokeka (Amina), da wanda yareneka (Abdul-mudallib) da tsatson da ya dokeka (Abdullah), da gidan da aka yi tarbiyanka (Abu Talib).

A wani Hadisin kuma, Imam Sadiq(as) yace;

"Jibril(as) yazo a wajen Annabi(saw) yace; 'Ya Muhammad! ... Allah ya baka cetun mutane hudu: 1. wacce ta dokeka a cikinta (Amina 'yar Wahab 'yar Abdumunaf). 2. Wanda ya dokeka a tsatsonsa (Abdullah Dan Abdulmuddallib). 3. Wanda ya reneka (Abdulmuddallib dan Hashim). 4. Gidan da yareneka (Abu Talib).

(ﺍﻟﺨﺼﺎﻝ : 293 ﺡ 59. ﺍﻟﻜﺎﻓﻲ 1/446 ﺡ 21).

Hadisi na 2 da Wahabiyawa suke kafa hujja da shi akan kafirta Abu Talib(as) shine:

6208 حَدَّثَنَا  مُوسَى بْنُ إِسْمَاعِيلَ ، حَدَّثَنَا  أَبُو عَوَانَةَ ، حَدَّثَنَا  عَبْدُ الْمَلِكِ ، عَنْ  عَبْدِ اللَّهِ بْنِ الْحَارِثِ بْنِ نَوْفَلٍ ، عَنْ  عَبَّاسِ بْنِ عَبْدِ الْمُطَّلِبِ  قَالَ :  يَا رَسُولَ اللَّهِ، هَلْ نَفَعْتَ أَبَا طَالِبٍ بِشَيْءٍ ؛ فَإِنَّهُ كَانَ  يَحُوطُكَ  وَيَغْضَبُ لَكَ ؟ قَالَ : " نَعَمْ، هُوَ فِي  ضَحْضَاحٍ  مِنْ نَارٍ، لَوْلَا أَنَا لَكَانَ فِي  الدَّرَكِ  الْأَسْفَلِ مِنَ النَّارِ ".

- صحيح البخاري : كتاب : الأدب  | باب كنية المشرك (3883، 6572).

- صحيح مسلم ( 209 ).

- مسند أحمد ( 1763, 1768, 1774, 1789 ).

Hadisin bai inganta ba; saboda:

1. Hadisin ya ci karo da ayoyin Qur'ani. Allah ya tabbatar mana da cewa; mushirikai / kafirai ba zasu samu sassaucin azaba ba. Idan har da gaske ne Abu Talib(as) mushiriki ne; taya wannan Hadisin zai ce zai samu sassaucin azaba? Shin taya Abu Talib zai ci albarkacin Annabi(saw) a Lahira; alhali ya mutu mushiriki?

ﻟﻮ ﺳﻠﻤﻨﺎ ﺃﻥ ﺃﺑﺎ ﻃﺎﻟﺐ ﻣﺎﺕ ﻣﺸﺮﻛﺎ، ﻓﺎﻟﻘﺮﺍﻥ ﻳﻨﺺ ﻋﻠﻰ ﻋﺪﻡ ﺗﺨﻔﻴﻒ ﺍﻟﻌﺬﺍﺏ ﻟﻠﻤﺸﺮﻛﻴﻦ.

Ko Wahabiyawa basu karanta / fahimtar fadin Allah(t):

ﺇِﻥَّ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍ ﻭَﻣَﺎﺗُﻮﺍ ﻭَﻫُﻢْ ﻛُﻔَّﺎﺭٌ ﺃُﻭْﻟَﺌِﻚَ ﻋَﻠَﻴْﻬِﻢْ ﻟَﻌْﻨَﺔُ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﺍﻟْﻤَﻼﺋِﻜَﺔِ ﻭَﺍﻟﻨَّﺎﺱِ ﺃَﺟْﻤَﻌِﻴﻦَ * ﺧَﺎﻟِﺪِﻳﻦَ ﻓِﻴﻬَﺎ ﻻَ ﻳُﺨَﻔَّﻒُ ﻋَﻨْﻬُﻢُ ﺍﻟْﻌَﺬَﺍﺏُ ﻭَﻻَ ﻫُﻢْ ﻳُﻨﻈَﺮُﻭﻥ.َ (ﺍﻟﺒﻘﺮﺓ - 162).

ﻛَﻴْﻒَ ﻳَﻬْﺪِﻱ ﺍﻟﻠَّﻪُ ﻗَﻮْﻣًﺎ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍْ ﺑَﻌْﺪَ ﺇِﻳﻤَﺎﻧِﻬِﻢْ ﻭَﺷَﻬِﺪُﻭﺍْ ﺃَﻥَّ ﺍﻟﺮَّﺳُﻮﻝَ ﺣَﻖٌّ ﻭَﺟَﺎﺀَﻫُﻢُ ﺍﻟْﺒَﻴِّﻨَﺎﺕُ ﻭَﺍﻟﻠَّﻪُ ﻻَ ﻳَﻬْﺪِﻱ ﺍﻟْﻘَﻮْﻡَ ﺍﻟﻈَّﺎﻟِﻤِﻴﻦَ * ﺃُﻭْﻟَﺌِﻚَ ﺟَﺰَﺍﺅُﻫُﻢْ ﺃَﻥَّ ﻋَﻠَﻴْﻬِﻢْ ﻟَﻌْﻨَﺔَ ﺍﻟﻠَّﻪِ ﻭَﺍﻟْﻤَﻼﺋِﻜَﺔِ ﻭَﺍﻟﻨَّﺎﺱِ ﺃَﺟْﻤَﻌِﻴﻦَ * ﺧَﺎﻟِﺪِﻳﻦَ ﻓِﻴﻬَﺎ ﻻَ ﻳُﺨَﻔَّﻒُ ﻋَﻨْﻬُﻢُ ﺍﻟْﻌَﺬَﺍﺏُ ﻭَﻻَ ﻫُﻢْ ﻳُﻨﻈَﺮُﻭﻥَ. (ﺁﻝ ﻋﻤﺮﺍﻥ - 88).

ﺇِﻥَّ ﺍﻟَّﺬِﻳﻦَ ﻛَﻔَﺮُﻭﺍْ ﻭَﻣَﺎﺗُﻮﺍْ ﻭَﻫُﻢْ ﻛُﻔَّﺎﺭٌ ﻓَﻠَﻦ ﻳُﻘْﺒَﻞَ ﻣِﻦْ ﺃَﺣَﺪِﻫِﻢ ﻣِّﻞْﺀُ ﺍﻷَﺭْﺽِ ﺫَﻫَﺒًﺎ ﻭَﻟَﻮِ ﺍﻓْﺘَﺪَﻯ ﺑِﻪِ ﺃُﻭْﻟَﺌِﻚَ ﻟَﻬُﻢْ ﻋَﺬَﺍﺏٌ ﺃَﻟِﻴﻢٌ ﻭَﻣَﺎ ﻟَﻬُﻢ ﻣِّﻦ ﻧَّﺎﺻِﺮِﻳﻦَ. (ﺁﻝ ﻋﻤﺮﺍﻥ - 91).

2. Hadisin bai ingataba ta fuskar Isnadin. A isnadinsa akwai:

عبد الملك بن عمير بن سويد بن جارية القرشي ، ويقال: اللخمي، أبو عمرو، ويقال: أبو عمر الكوفي، المعروف بالقبطي، حليف بني عدي.

اقوال العلماء عنه:

ابن معين: قال إسحاق بن منصور عنه: مخلط.

وقال ابن البرقي عنه: ثقة، إلا أنه أخطأ في حديث أو حديثين.

وقال الدوري: قلت له: عبد الملك بن عمير ، سمع من عدي بن حاتم؟ قال: لا هو مرسل.

أبو حاتم الرازي : ليس بحافظ، هو صالح، تغير حفظه قبل موته.

وقال في موضع آخر: لا أعلمه سمع من ابن عباس شيئًا أم لا.

أحمد بن حنبل: سماك بن حرب أصلح حديثًا من عبد الملك بن عمير وذلك أن عبد الملك يختلف عليه الحفاظ.

وقال مرة : عبد الملك بن عمير مضطرب الحديث جدًّا مع قلة حديثه ما أرى له خمسمائة حديث وقد غلط في كثير منها.

قال : إسحاق بن منصور عن أحمد بن حنبل: أنه ضعف عبد الملك بن عمير جدًّا.

وقال المروذي: وسئل أبو عبد الله عن عبد الملك بن عمير ، فقال : مضطرب الحديث ، قل من روى عنه إلا اختلف عليه . قلت : فهو أحب إليك أو عاصم ؟ قال عاصم. وقال عبد الله : سئل عن عبد الملك بن عمير وعاصم بن أبي النجود ، فقال : عاصم أقل اختلاف عندي من عبد الملك بن عمير ، عبد الملك أكثر اختلافا ، وقدم عاصما على عبد الملك ، قال أبي : وكان شعبة يختار الأعمش على عاصم بن أبي النجود.

النسائي :ليس به بأس.

ابن حبان: ذكره في طبقة التابعين من كتابه (الثقات) ، وقال : كان مدلسا.

المصادر:

- تاريخ ابن معين رواية الدوري (3/519) (4/54).

- العلل ومعرفة الرجال عن أحمد برواية المروذي (صـ 93 ، 121).

- العلل ومعرفة الرجال عن أحمد ، رواية عبد الله (3/54).

- تهذيب الكمال (18/370).

- تهذيب التهذيب (2/620).

- تقريب التهذيب (صـ 625).

- الجرح والتعديل (5/360) رقم (1700).

- التاريخ الكبير (5/426)رقم(1386).

- الثقات لابن حبان (5/116).

- تاريخ الإسلام (3/688).

- الكاشف للذهبي (1/667).

A wasu isnadan akwai wasu mazajen hadisi marasa, kamar:

1. يونس بن يزيد بن أبي النجاد، ويقال: يونس بن يزيد بن مشكان بن أبي النجاد، الأيلي، أبو يزيد القرشي، مولى معاوية بن أبي سفيان، ويقال: يونس بن يزيد بن أبي المخارق.

أقوال العلماء عنه:
 
ابن سعد: كان حلو الحديث، كثيره، وليس بحجة، ربما جاء بالشيء المنكر....

- معرفة الرجال عن ابن معين برواية ابن محرز (1/120 ، 121) ، (2/192 ، 219).

- سؤالات ابن الجنيد لابن معين (صـ 94 ، 95).

- تاريخ الدارمي (صـ 45 ، 47).

- العلل ومعرفة الرجال عن أحمد برواية المروذي (صـ 59).

- العلل ومعرفة الرجال عن أحمد ، رواية عبد الله (1/172) (2/349 ، 518).

- تهذيب الكمال (32/551).

- تهذيب التهذيب (4/474).

- تقريب التهذيب (صـ 1100).

- التاريخ الكبير (8/406) رقم (3496).

- الجرح والتعديل (9/247) رقم (1042).

- الثقات لابن حبان (7/648).

- تاريخ ابن معين رواية الدوري (3/205).

- سؤالات البرذعي لأبي زرعة الرازي (صـ 386).

- الكاشف للذهبي (2/404).

2. حرملة بن يحيى بن عبد الله بن حرملة بن عمران بن قراد التجيبي، أبو حفص المصري، صاحب الشافعي:

أقوال العلماء عنه:

ابن معين: قال الدوري عنه: كان أعلم الناس بابن وهب، وذكر عنه يحيى أشياء سمجة، كرهت ذكرها.

أبو حاتم الرازي: يكتب حديثه، ولا يحتج به.

وقال أبو حاتم : لا يحتج به.

بن عدي: سألت عبد الله بن محمد بن إبراهيم الفرهاذاني أن يملى على شيئًا من حديث حرملة ، فقال لي: يا بني وما تصنع بحرملة؟ حرملة ضعيف...

المصادر:

- تسمية الشيوخ للنسائي (صـ 95).

- الجرح والتعديل (3/274) رقم (1224).

- تهذيب الكمال (5/548).

- تهذيب التهذيب (1/372).

- تقريب التهذيب (صـ 229).

- سير أعلام النبلاء (84/11).

- تاريخ ابن معين رواية الدوري (4/477).

- التاريخ الكبير (3/69) رقم (245).

- الثقات لابن حبان (8/210).

- الكاشف للذهبي (1/317).

Kadan daga cikin Jawabai da Wakokin Abu Talib(as) da su ke tabbatar da imaninsa:

(a) Baitocin da ya rubutawa Najjashi lokacin da Sahabbai zasu yi Hijira Habasha:

ﻭﻋﻨﺪ ﻫﺠﺮﺓ ﺍﻟﻤﺴﻠﻤﻴﻦ ﻟﺤﺒﺸﺔ ﺃﺭﺳﻞ ﺇﻟﻰ ﺍﻟﻨﺠﺎﺷﻲ ﺃﺑﻴﺎﺗﺎً ﻳﻘﻮﻝ:

ﺗَﻌَﻠّﻢ ﺧﻴﺎﺭَ ﺍﻟﻨﺎﺱﺃﻥ ﻣﺤﻤﺪًﺍ ﻭﺯﻳﺮٌ ﻟﻤﻮﺳﻰ ﻭﺍﻟﻤﺴﻴﺢ ﺑﻦ ﻣﺮﻳﻢ ﻓﻼ ﺗﺠﻌﻠﻮﺍ ﻟﻠﻪ ﻧﺪﺍﻭﺃﺳﻠﻤﻮﺍ ﻓﺈﻥ ﻃﺮﻳﻖ ﺍﻟﺤﻖ ﻟﻴﺲ ﺑﻤﻈﻠﻢ...

"Kasani mafificin Mutane shine Muhammad(saw), magajin Annabi Musa da Isa(as) dan Maryam, kada kuyiwa Allah tarayya, ku musulunta; hanyar gaskiya ba duhu a cikinta".

(ﻣﺨﺘﺼﺮ ﺳﻴﺮﺓ ﺍﻟﺮﺳﻮﻝ(ص) ﺹ 66 ﻟﻠﺸﻴﺦ ﻣﺤﻤﺪ ﺑﻦ ﻋﺒﺪ ﺍﻟﻮﻫﺎﺏ).

Wannan ya nuna kenan Abu Talib(as) ya dade da Musulunta tun kafin Hijira zuwa Habasha.

(b) Baitoci da kakkausar jan kunnen da yayiwa kafiran Quraishawa lokacin da suka so kashe Annabi(saw):

...ﻗﺪ ﻋﺮﻓﺖ ﺑـﺄﻧﻪ ﻣﻦ ﺧﻴﺮ ﺃﺩﻳﺎﻥ ﺍﻟﺒﺮﻳﺔ ﺩﻳﻨـﺎ....

".... Addinin Annabi(saw) shine mafificin dukkan addinai....."

(ﺳﻴﺮﺓ ﺍﺑﻦ ﺇﺳﺤﺎﻕ ﺹ 135. ﺍﻟﻤﻘﺘﻔﻰ ﻣﻦ ﺳﻴﺮﺓ ﺍﻟﻤﺼﻄﻔﻰ ﺹ 17).

Wasu daga cikin malaman Ahlul-Sunnah sun kafirta duk wanda ya kafirta Abu Talib(as):

ذكر أحمد بن الحسين الموصلى الحنفي المشهور بابن وحشى في شرحه على الكتاب المسمى بشهاب الأخبار للعلامة محمد بن سلامة القضاعى المتوفى سنة 454 هـ. أن بغض أبى طالب كفر، ونص على ذلك أيضاً من أئمة المالكية العلامة على الأجهورى في فتاويه، والتلمسانى في حاشيته على الشفاء فقال عند ذكر أبى طالب: لا ينبغى أن يذكر إلا بحماية النبى(ص) لأنه حماه ونصره بقوله وفعله، وفي ذكره بمكروه أذية للنبى(ص) وكفر، والكافر يقتل. (أسنى المطالب فى نجاة أبى طالب : أحمد بن زينى دحلان، ص91، ط. الهدف للإعلام والنشر - القاهرة. النجاة فى سيرة رسول الله(ص) ص 173).

Wasu malaman Ahlus-Sunnah sun cire kiyayya da son rai sun tambatar da imanin Abu Talib(as):

ﻗﺎﻝ ﺃﺑﻮ ﺍﻟﻌﺰﺍﺋﻢ: ﻭﺍﻟﺤﻘﻴﻘﺔ ﺃﻥ ﺳﻴﺪﻧﺎ ﺃﺑﺎﻃﺎﻟﺐ ﻫﻮ ﺭﺟﻞ ﺍﻟﺴﻴﺎﺳﺔ ﺍﻷﻭﻝ ﻓﻰ ﺩﻋﻮﺓ ﺍﻹﺳﻼﻡ، ﻓﺎﻟﺸﻮﺍﻫﺪ ﺍﻟﺘﻰ ﻣﺮﺕ ﻣﻦ ﻛﻼﻡ ﺍﻟﻜﻬﺎﻥ، ﻭﻋﻼﻣﺎﺕ ﺍﻟﻨﺒﻮﺓ ﺟﻌﻠﺘﻪ ﻳﺆﻣﻦ ﺑﺴﻴﺪﻧﺎ ﺭﺳﻮﻝ ﺍﻟﻠﻪ(ص) ﻣﻦ ﺍﻟﺒﺪﺍﻳﺔ ﺳﺮﺍً، ﻭﺃﻇﻬﺮ ﺃﻣﺎﻡ ﻗﺮﻳﺶ ﻋﺪﻡ ﺍﻟﻨﻄﻖﺑﻜﻠﻤﺔ ﺍﻹﺳﻼﻡ ﺣﺘﻰ ﻳﺘﻤﻜﻦ ﻣﻦ ﻓﺾ ﺍﻟﻤﻨﺎﺯﻋﺎﺕ ﺑﻴﻦ
ﺍﻟﺮﺳﻮﻝ ﺍﻟﻜﺮﻳﻢ ﻭﺑﻴﻦ ﺻﻨﺎﺩﻳﺪ ﺍﻟﻜﻔﺮ ﻭﺍﻟﺸﺮﻙ ﻓﻰ ﻗﺮﻳﺶ، ﻭﻛﺎﻥ ﻟﻪ ﻣﺎ ﺃﺭﺍﺩ ﻭﺍﻷﺩﻟﺔ ﻋﻠﻰ ﺫﻟﻚ ﻛﺜﻴﺮﺓ).

".... Gaskiyar magana Abu Talib ya takiyya ne, amma ya dade da Musulunta...."

(ﺍﻟﻨﺠﺎﺓ ﻓﻰ ﺳﻴﺮﺓ ﺭﺳﻮﻝﺍﻟﻠﻪ(ص)  ﺹ 173).

Hadisai Ingantattu masu yawan gaske; daga Ahlul-bayt(as) sun tabbatar da imanin Abu Talib(as), kadan daga ciki:

ﻭﻋﻦ ﺍﻹﻣﺎﻡ ﺍﻟﺤﺴﻦ ﺑﻦ ﻋﻠﻲ ﺍﻟﻌﺴﻜﺮﻱ‏(ﻉ‏) ....: ﻭﺇﻥ ﺃﺑﺎ ﻃﺎﻟﺐ ﻛﻤﺆﻣﻦ ﺁﻝ ﻓﺮﻋﻮﻥ ﻳﻜﺘﻢ ﺇﻳﻤﺎﻧﻪ.

(ﺍﻟﺤﺠﺔ ﻋﻠﻰ ﺍﻟﺬﺍﻫﺐ، ﺹ 362).

ﻭﻋﻦ ﺍﻹﻣﺎﻡ ﻣﺤﻤﺪ ﺍﻟﺒﺎﻗﺮ‏(ﻉ) ﺍﻟﺘﺼﺮﻳﺢ ﺑﺈﻳﻤﺎﻥ ﺃﺑﻲ ﻃﺎﻟﺐ ﻭﺃﻧﻪ: ﻟﻮ ﻭﺿﻊ ﺇﻳﻤﺎﻥ ﺃﺑﻲ ﻃﺎﻟﺐ ﻓﻲ ﻛﻔﺔ ﻣﻴﺰﺍﻥ ﻭﺇﻳﻤﺎﻥ ﻫﺬﺍ ﺍﻟﺨﻠﻖ ﻓﻲ ﺍﻟﻜﻔﺔ ﺍﻷﺧﺮﻯ ﻟﺮﺟﺢ ﺇﻳﻤﺎﻧﻪ.

(ﺍﻟﻐﺪﻳﺮ، ﺝ 7 ، ﺹ .380).

ﻭﻋﻦ ﺍﻹﻣﺎﻡ ﺍﻟﺮﺿﺎ (ﻉ‏) ﺃﻧﻪ ﻛﺘﺐ ﺍﻟﻴﻪ ‏( ﻉ ‏) ﺃﺑﺎﻥ ﺑﻦ ﻣﺤﻤﻮﺩ : ﺟﻌﻠﺖ ﻓﺪﺍﻙ ﺇﻧﻲ ﻗﺪ ﺷﻜﻜﺖ ﻓﻲ ﺇﺳﻼﻡ ﺃﺑﻲ ﻃﺎﻟﺐ. ﻓﻜﺘﺐ ﺇﻟﻴﻪ: ﻭﻣﻦ ﻳﺸﺎﻗﻖ ﺍﻟﺮﺳﻮﻝ‏(ﺹ‏) ﻣﻦ ﺑﻌﺪ ﻣﺎ ﺗﺒﻴﻦ ﻟﻪ ﺍﻟﻬﺪﻯ ﻭﻳﺘﺒﻊ ﻏﻴﺮ ﺳﺒﻴﻞ ﺍﻟﻤﺆﻣﻨﻴﻦ ... ﻭﺑﻌﺪﻫﺎ ﺇﻧﻚ ﺇﻥ ﻟﻢ ﺗﻘﺮ ﺑﺈﻳﻤﺎﻥ ﺃﺑﻲ ﻃﺎﻟﺐ ﻛﺎﻥ ﻣﺼﻴﺮﻙ ﺇﻟﻰ ﺍﻟﻨﺎﺭ.

(ﺷﺮﺡ ﻧﻬﺞ ﺍﻟﺒﻼﻏﺔ، ﺝ 14 ، ﺹ .68 ﺑﺤﺎﺭﺍﻷﻧﻮﺍﺭ، ﺝ 35 ، ﺹ .110)

ﻭﻓﻲ ﺭﻭﺍﻳﺔ ﺃﺧﺮﻯ ﻋﻨﻪ ‏(ﻉ) : ‏ﻛﺎﻥ ﻧﻘﺶ ﺧﺎﺗﻢ ﺃﺑﻲ ﻃﺎﻟﺐ(ﻉ)؛ ﺭﺿﻴﺖ ﺑﺎﻟﻠﻪ ﺭﺑّﺎً ﻭﺑﺎﺑﻦ ﺃﺧﻲ ﻣﺤﻤﺪ(ﺹ) ﻧﺒﻴﺎً ﻭﺑﺎﺑﻨﻲ ﻋﻠﻲ(ﻉ‏) ﻟﻪ ﻭﺻﻴﺎً.

(ﺍﻟﺪﺭﺟﺎﺕ ﺍﻟﺮﻓﻴﻌﺔ، ﺹ .60).

Comments

Popular Posts