Da wani dalilin Sojoji Soka kawo Hari gidan Yarin Kaduna?
Yan zu haka Sojoji ne ke ta harbe harbe a gidan kurkukun Kaduna in da a ke tsare da Sheikh Zakzaky.
Wannan lamari dai yan zu haka Sojoji na cigaba da harbi da sunan wai a kawai yan gidan yarin da ke kokarin balle gidan yarin, Sakamakon Cutar Coronavirus.
Ana bukatar yan uwa a duk inda suke su cigaba da addu'o'i da salloli da fatan Allah ya kare mana jagoran mu, Allah ya mai da dukkan sharrin su a kan su.
Comments
Post a Comment