JINGIR YA ZAMA DAN TAWAYE...
Sheikh Sani Yahaya Jingir Ya Zama Dan TAWAYE
Yaki aminta da cewa Akwai Wata Cuta Mai Suna Corona Virus Yace Duk Karyar Yahudawa ce Haka Zalika Yace Babu Uban da ya'isa Ya Hanashi Ibada Ga Allah a Wannan Rana Ta Juma'a...
Dukda Gwamnatin Ta Jibge Jami'an Tsaro A Kwanar Masallacinsa Dake 'yan Taya Cikin Garin Jos Hakan Be Hana Malamin Kaiwa Zuwa Masallacinsa ba...
Me Zakuce?

Comments
Post a Comment