#Almajiran Sheikh Zakzaky Ma Ba A Bar Su Baya Ba Gurin Ƙoƙarin Ganin An Yaƙi Cutar Korona Bairus




Nan ƴan uwa musulmi ne na Da'irar Sakkwato yayin da suke gabatar da karatun ta'alim kamar yadda suka saba gabatarwa a kowace rana ta Alhamis ɗin sati.

Yau mun 26/3/2020, Inda kuma bayan kammala jawabin da Sheikh Sidi Munir Sakkwato ya gabatar, yanzu kuma waƙilan Mu'assasatus Shuhada ne ke gudanar da yaumul wafa.

Comments

Popular Posts