Dan Allah Ku Kalla..!



Shahidi Hafizin Kur'ani Alaramma Mubarak Bala, Yana Gaisawa Da Masoyi, Jagora, Sheik Zakzaky (H) watarana A Kano yayin da sukayi Haddan Kur'ani.

A Gefe Guda Kuwa, Ga Shahid Hafiz, shima sanya da Bakar Kwat, yana kallon Abinda Ke Faruwa.. Shahid Hafiz Da Zuciya ta zatayi Magana, zata dinga Kiran ka da Suna Mallam ne!

#YaumuShuhada14412020

Comments

Popular Posts