Zan Isar Sakon Jagora (H) Ne, Gaskiyar Magana Shine Malam
Zakzaky (H) Yana Jin Dadin Abinda Yan Uwa Sukeyi Na Rayar Da Harkarnan Musanman Muzaharorin Da Akeyi,Domin Kowa Lokacin Da Mukayi Yajin Cin Abinci Da Aka Sanar Da Shi Cewa Ga Abinda Mukayi Sai Sayyed (H) Yace "Da Kyau"!!!
Wannan Kalma Tayi Mana Dadi Domin Har Kyautuka Akayi Mana Saboda Hakan.
Sayyed (H) Lalle Yace Duk Abinda Akeyi Aci Gaba Kada a Fasa, Shine Azzalumai Basu So
-Jawabin Malam Muhammad Malumfashi Wajen Walimar Fitowar Su Daga Prison Na Kaduna Yau a Markaz Katsina.

Comments
Post a Comment