IDAN BA ZAKA IYA MAGANA AKAN ZALUNCIN BUHARI AKAN MALAM ZAKZAKY(H) BA KA YI SHIRU DA BAKINKA............!!!
Ga mari ga tsinka jaka in ji masu iya magana...
Zalunci ne bisa zalunci ka daki mutum Kuma ka hana shi kuka..
Dukkan Mutanen da muke cewa Sojojin Buhari sun kashe Mana a cikin garin Zaria a ta'addancin da suka yi kwanaki biyu suna Yi ba boyayyun Mutane bane,mun San su mun San iyayensu,mun San 'yan-uwansu, sannan Mutanen gari da unguwannin da suke zaune sun San su..
Ba Boko-Haram bane su,ba Barayin Shanu bane su ballantana ko ace su Kidnappers ne, duk cikarsu babu Wanda aka kama aka gurfanar dashi a gaban kotu ta yanke Masa hukuncin kisa..
Dukkansu an musu kisa ne na ta'addanci, mugunta,wauta da kisan kiyashi..
Har Yau har gobe babu wata Kotun jiha ko ta Tarayyar Nigeria da ta halasta ta'addancin Sojojin Buhari akan Malam Zakzaky(H) da Almajiransa,har Yau har gobe Gwamnatin Buhari ta kasa yin karfin halin cewa kisan dabbancin da Sojojin Buhari suka yiwa Almajiran Malam Zakzaky(H) a Zaria Yana bisa dokokin Nigeria..
Tun daga ranar da aka yiwa Mata da Yara marasa makami kisan kiyashi a Zaria har yanzu Gwamnatin Buhari tana maganganu dabam-dabam ne domin ta Kare kanta,amma dai ta rasa hujjojin hankali da tunani da zata fake dasu...
Wannan ne yasa muke Kiran abinda suka yi massacre, genocide da savagery idan Kai ba zaka iya fada ba,ko kana ganin anyi daidai to ka cigaba da Fadi da rubutawa muma ka kyalemu mu bayyana namu ya ragewa al'umma tayi hukunci kafin hukuncin Allahu Ta'ala...

Comments
Post a Comment