BABU SOJA KAMAR SOJAN SHI'A
Shin kai Dan Shi'a ne?
To Saurari Abinda ake Fada Akanka!! Idan kuma kai Ba Dan Shi'a Bane To Saurari Abinda Ake Fada Akanmu Mu 'Yan Shi'a
- Sarki Abdulazeez Yana Cewa:
Syria Bata Bukatar Jarumai domin Jarumanta 'yan Shi'a ne Wadanda Basa Gudu a Fagen Fama.
-Fedil Faransyun Yana Cewa:
Wawayene Wadanda Suka Mamayi Daular Da Jama'arta 'Yan Shi'a ne , Domin Basa Qosawa Basa rauni.
-Saddam Hussain Yana Cewa: Duk digo daya na Jinin 'Yan Shi'a Yana haifar da Mujahidai
-Kasanjar Yana Cewa: Bazaka samu Jarumai Nagartattau Kamar Jaruman Shi'a ba..
-Hajjaj Yana Cewa:
Kada Haqurinsu Ya Rudeku , Kada Ku Zaci Rauninsu Rashin Karfi ne, Domin idan Sun Mike domin Taimakawa wani basa Barin sa sai Kambu Yazo Hannunsu , Ku nemi Taimako dasu Domin Sune Fiyayyun Jarumai a Bayan Qasa,
- Amma kuji tsoron taba Musu Abubuwa uku
- Matayensu
Idan Kuka Taba musu Mata Zasu Farauceku Tamkar Zakoki
-Gona-Gonakinsu
Idan Kuka Taba Gonakinsu Zasu Yaqeku Tamkar kafaffun duwatsu
- Addininsu Idan kuka Taba Addininsu Zasu Qone Wannan Duniyar Taku.
-Wani malamin falsafa Daga Japan Yace:
' Yan Shi'a Suna Tashi Da Fukafukai Biyu
- Nafarko Shine Abinda Ya wuce Wato Waqiar Karbala
-Nabiyu Kuma Fatan Bayyanar Imam Mahdi AJf To ta Yaya Za'a Karya su
Allah Mun Godema Bisa Niimar Wilay-
Nabiyu Kuma Fatan Bayyanar Imam Mahdi AJf To ta Yaya Za'a Karya su.
Allah Mungode ma Bisa Niimar Wilaya.
Comments
Post a Comment