Masoyinka shine Wanda ya damu da halinda make ciki na takura

Masoyinka shine wanda ya damu da halinda kake ciki na takura, shine wanda zaiyi tsayin daka akan al'amarinka har sai ya ga kubutarka daga wannan yanayi da kake ciki.

Wane aiki mabiya suke yi dare da rana domin ganin kubutar Jagoranda ya zama sila da sanadin shiriyar miliyoyin mutane a wannan Nahiya? Wato Jagoranmu Shaikh Zakzaky (H).

 Har yanzu dai akwai sauran da ma ta gyaran aiki tunda akwai rayuwa, Allah (T) kar a canza mu da wasunmu akan al'amarin Jagoranmu, ayi amfani da mu wajen bayarda gudumuwa a tafiyar baki daya..

Comments

Popular Posts