Sun kashe ni batareda nayi musu laifin komai ba,
Laifina a wurin su shine,wai naki bari a kashe Jagorana.saboda na zo bashi kariya da rayuwata.
Inada Mata da Kananan Yara, Yau sun kashe ni,basu ko barni nayi bankwan da Iyalaina ba,suka kashe ni.
Kafin su kashe ni sai da suka azabtar da ni da duka,sun lallata mun idona Daya,sun canza mun kamannin fuskata, sun raba ni da Jagorana,masoyina,jigon rayuwa ta,Sheikh Zakzaky.
Buhari me nayi maka da ka turo Sojojin ka suka kashe ni?
Allah kadaukan mun fansa akan wannan zaluncin da Buhari yayi mun.
Shaheed Nuhu Rahama, (daya daga cikin Escot din Sheikh Zakzaky)
H.Almujtaba G Z
Comments
Post a Comment