Sun kashe ni batareda na yi bankawa da Mahaifana da Iyalaina ba,
Sunana Muhammad Murtadha, na kasance daya daga cikin almajiran Sheikh Zakzaky,kuma ina cikin masu yi masa rakiya a duk inda zai tafi(escort).
Wallahi ni dai bansan me nayi musu ba, da suka cutar dani
haka, inason Jagorana Sheikh Zakzaky,amma sai ga shi sun raba ni da shi.
Ina matukar Son Iyalaina,yau su ma anraba ni da su,kuma sun hana anyi ma gawata sutura, sun hana Iyalai na su ga gawata.
Sun kashe ni batareda na yi bankawa da Mahaifana da Iyalaina ba, wallahi su nuna kololuwar kiyayyar su gare ni,sun kashe ni har acikin Gidan Jagorana.
Buhari me nayi maka da kasa Sojojin ka suka kashe ni.
Ya Allah ka daukar mun fansa akan wayanda suka zalunce ni,kuma suka zalunci Jagorana.
Shaheed Murtadha Dogarawa Zariya
H.Almujtaba G Z

Comments
Post a Comment