Sun harbi matata a cikinta, nan ta kwanta a gabana,
Hammad, Humaid 'Ya'yana ne an kashe su a gabana,
Haidar dayan Ιana ma sun harbe shi a kan idona,
—Sun dagargaje hannuna,
—Sun harbi kafar haguna,
—Sun ja ni kan gawar 'ya'ya jini na zuba a jikina.
Sun saita RPG sannan sun so su harbo kaina,
A lokacin nake Wasiya ga Suhaila da da duk 'ya'yana,
Nai waya da Muhammad da Nusaiba nayyo Wasiyoyina,
—Yadda zai yo Kabarina,
—Da na dukkanin mabiyana,
—In ma Shahada ce taz zo, ilal Lahi ruhina.
Mutane biyu, Sojoji, suka rirrike Kafafuna,
Suka ja jikina a kan kasa, a cikin jinin 'ya'yana,
Wani Soja na kai min duka da kafarsa a ta bayana,
—Basu kallon tsufana,
—A baro su jefa jikina,
—Suna izgili na kalmomi ga Allah da addinina.
AL-ZAKZAKY SUNANAπ
π₯π»Share linkπππ
https://ansarulmahdi.blogspot.com/

Comments
Post a Comment