CORONA VIRUS KO YUNWA!
Yan kasata Nigeria 🇳🇬 anaso asakamana dokar hana zirga-zirga domin kauracewa yaduwar wannan annobar ta covid-19 datake addabar duniya. Masha Allah dawannan yunkuri da aka koya daga sauran kasashen!
Abin lura anan shine dukkan kasashen da suka dauki wannan matakai basu shiryawa hakanba saida suka daukawa talakawan kasarsu matakin yadda zasu karesu daga cutar dayafi ta covid-19, wato yunwa, sbd tafi covid-19 illah.
Idan mahukuntan kasata Nigeria 🇳🇬 zasuyi koyi da sauran kasashe wajen saka doka mezaihana sukara koyi dasu wajen fita hakkin talakawan kasata. Cikin kaso 100% na talakawan kasata Nigeria 🇳🇬 dakyar kasamu kaso 25% dasukafi martin tuwo, toyazakai dasauransu 75%?
Ita wannan annobace Allah yakawo mana mafita daga wannan musifar, amma menene makomar talakawa idan cutar yunwa tataso awannan kasata Nigeria 🇳🇬?
Comments
Post a Comment