—Daga jawaban Shaikh Ibraheem Zakzaky (H).
“Da yawa mutane idan suka ji an ce ‘establishment of Islam’ (Kafa addinin Musulunci) su kan yi tunanin kafa ‘Islamic state’ da ‘islamic government’ (kasar Musulunci da gwamnatin Musulunci) ne kawai. Amma wannan mu a wajenmu kafuwar Musulunci a mutane ne a farko, Musulunci na fara kafuwa a kan mutane ne, idan mu a karan-kanmu addinin Musulunci ya zama shi ke gudanar da rayuwar mu, to daga nan ne za a kai ga (kafuwar) gwamnati da kuma kasar Musulunci.”
—Daga jawaban Shaikh Ibraheem Zakzaky (H).
—Daga jawaban Shaikh Ibraheem Zakzaky (H).
Comments
Post a Comment