YARAN DAMUKE GANEWA KENAN!!!
Yanzu mukara yunkurawa da motsinmu kala-kala a mahallai daban-daban domin kara jaddadawa mahukuntan kasarnan ta Nigeria 🇳🇬, cewa babu wani yare kowani harafi da muke ganewa dayawuce asakarmana jagorancmu Sayyad Zakzaky (H).
Mukara fitowa takafafan da suka dace Bisa nizamin harkannan mununawa asakarmana jagorancmu Sayyad Zakzaky (H). Covid-19 gaskiyace kuma annobace itakuma annoba baiwace ta Allah muma bayine na Allah danhaka wani bawan ko wata baiwa baikamata tasakamana rauni da shagalta da labarinta muke neman man tawa da labarin halin da jagorancmu yake ciki.
Mucika kafafan sadarwa kamar yadda muka saba da asakarmana jagorancmu Sayyad Zakzaky (H) baatare da wani sharadi ba. Kar labarin covid-19 ya canzamu daga fadar #Free__Zakzaky.
#criminal___buhari__freezakzaky
Comments
Post a Comment