Jamhuriyar Musulinci ta Iran tana cikin lokaci mafi Wahala a Tarihin qasar

Suna cikin tsananin buqatar Adduar Muminai, Kasantuwar An maidasu Saniyar ware a Duniya duba da Yanayin duniyar yau bubu wata qasa dazata rayu da Independently ba tare da international trade ba ko America ko China Basu Isa ba, Amurka ta Maida Iran Saniyar ware a Duniya Saboda qin Yarda su miqawa Kafirci wuya, Abun Yayi tasiri a tattalin Arziqin qasar, Ana tsaka da Wannan Yanayi Annobar Corona ta bulla a Duniya bayan China se Iran Wannan Babbar masifa ce Wacce da 1 dg cikin qasashen turai ne haka ta faru zasu tsayar da komai a kafafen yada labaran su Dole ka karanta ko ka saurara ko ka kalli Abnda sukeso,
Iran tana cikin Halin Laahaula, Domin Takunkumi ya Hana hatta magunguna shiga qasar gashi suna cikin Yanayin buqata, Haka hartasa sukayiwa Duniya Hannunka me Sanda cewa "Ofar temako bisa yadda Majalisar Dinkin Duniya ta tsara yayin da Bala'i ya Aukawa wata qasa na Iran a bude yake" suna buqata Banda na Amurka da Israel,
Ministan Harkokin waje Zarif Yayi Kira da qasashen turai su sa qafa suyi fatali da Takunkumin Amurka a Lokacin tsanani
Qarshe qasashen turai sunyi Kunnen uwarsu, Wanda haka yasa Zarif ya qara cewa Iran bazata taba zurawa qasashen turai Ido ba a Lokacin tsanani duk da nuna musu qiyayya da sukeyi
Zuwa Yanzu a qalla mutum 17000 ne suka kamu 1100 sunyi Shahada 5460 sun Warke,
Masana a ciki da wajen Iran na Hasashen Miliyoyin iraniyawa na fuskantar barazanar Kamuwa da Wannan cutar idan Duniya batayi wani Abu akai ba.
Ubangiji Allah ka kawo musu dauki Albarkacin wilayarsu ga Ahlilbait (as)

Comments
Post a Comment