MEYASA YAN,AREWA SUKA KASA TAI,MAKON SHEK IBRAHIM ZAKZAKY. DUKDA AFADIN DUNIYA BABU WANDA AKA ZALINTA KAMARSA?
.
tabbas gano wan nan dalilin nada matukar muhimmanci.domin
duk vangaren da kake nema wanda Dan,Adam yakamata
.yazama to shek zakzaky.ya zama fiye da haka.misali
HALAYENEA
.hakuri,juriya, rukon amana,tausayi, gaskiya, tai mako da sadaukarwa.
kowanne daya daga cikin abubuwan dana kawo.littattafai zakayi in,kana son ka rubuta inda yakai akan su.
ILIMINSA
bangaren ilimin zamani haryanzu ba,asamu Wanda ya samu sakamako irin na saba.avangare addini kuwa yahada 2 yana da ilimin sunna dana shi,a
ba batun gori nake ba.amma wallahi babu wani musulmi kaf kasar nan da zakace shine nabiyunsa.
HANGEN NESAN SA
yasha faden abubuwan da zasuyima duk kan yan,kasar Nan amfani.amma su yan kasar basa mai,da kansu ga abinda yake fada har sai,ya faru. misali.
alokacin da aka Kai harin 911 na america kaf duniya shiyabada hujja akan wadanda suka Kai,harin.
kisan jafar adam kano agabana yace ba shekarau bane.
kisan albani sai,da yama yan,izala tayi suje ya gayamusu wadanda suka kashe shi amma sukaki.
sace yan,matan cibok yace karyane Jonathan ne
boko Haram yace gwamnatine
zamfara binnin gwari wanne ne bai,faruba daga abinda ya fada.
abubuwan sunada yawa Amma haryanzu yan,arewa sunkasa.tai,maka masa kodan tai,makon dayakemusu yacigaba da yi.
.
SUKUMA MUSULMAN AREWA
gasu musulman arewa dawacce hujja kukakasa tai,makonsa?wata kila kace ba musulmi bane .sai ince maka musuluci baice katai,makiowaba ne?tunda karuwa ta tai,maki kare kuma tasamu Al,Janna. kokuma kace Dan,shi,ane amsardai guda dayace.bilhasali ma ga hadisin annabi katai,maki Wanda aka zalinta da Wanda yake zalincin. danhaka inhar Al,ummar arewa Basu hadu malamansu talakawa da masu kudinsu da sarakan su ba sun,tai,maki Al, ZAKZAKY ba wallahi sallar dakuke cewa an,hana ku watarana aziminma bazakuyi ba domin Allah yana amsar addu,ar Wanda duk aka zalinta yakamata mugyara tunda har,yanzu da sauran lokaci.
Comments
Post a Comment