Madalla ga wanda ya karanta ya fahimta kuma yayi gaggawar aiki da shi....

Allah ya sakawa dukkan wanda ya tura izuwa waninsa da alkhayry..
🌰🌰🌰🌰🌰🌰🌰

Watarana Wani Mutum yazo wajen Sarkin Mu'uminai Aliyu Dan Abi dhalib Allah ya Kara yarda dashi :
Sai yace Da sannu zan tambayeka game da wasu Al'amura guda hudu (4) ka amsa min...
1. Menene DOLE Sannan kuma menene YAPI ZAMA DOLE?
2. Menene  AKUSA sannan menene MAPI KUSA?
3. Menene ABIN MAMAKI sannan menene MAPI BAN MAMAKI?
4. Menene WAHALA sannan menene MAPI WAHALA?

Amsa: Sae sayyadina Aliyu Ya amsa masa dacewa
1. Wajibi shine biyayya ga Allah... Mapi zama wajibi shine barin aikata zunubi.
2. Abinda yake akusa shine TASHIN ALQIYAMA, Mapi kusa kuma itace MUTUWA.
3. Abin mamaki itace DUNIYA, mapi ban mamaki SON DUNIYA.
4. Wahala shine KABARI mapi wahala shine ZUWA KABARI BABU GUZURI ( AIKI NA GARI )....

Ya Ubangiji mai juya zukata ka tabbatar da zuciyata abisa addininka.
Ya Allah wanda ya bude sakona ya karanta...
Allah ka bude masa hanyoyin arzikinka na sama da kasa...
Wanda ya yada (turawa) tsakanin al-umma Allah karka haramta masa aljannarka...  Amin

Young Ahmad Snk

Ansarul mahdi scout

Comments

Popular Posts