Karaba wa Mutane Abinci da Magani Kafin Ka sanya Dokar Zaman Gida domin Yunwa tafi # Corona # Virus Illa ~

Sakon Hon Gudaji Kazaure Kenan Zuwa ga Shugaba Buhari........
Shahararren Dan Majalisar Wakilan nan mai Wakiltar Kazaure Romi, Yankwashi Gwiwa Hon Gudaji Kazaure yayi kira ga Shugaban kasa Muhammadu Buhari kan yayi wa Allah ya tausaya wa Talakawan Najeriya kafin Sanya dokar Hana fita.
Hon Gudaji, ya bayyana cewa Ana Bukatar Araba kayan Abinci da Magunguna wa kananan Hukumomi 774 dake fadin Najeriya kafin ayi maganar hana fita.
Gudaji Kazaure, ya kara da cewa Yawancin Jama’ar su kashi 90% talakawa ne, sai anfita ake samo abunda za’aci, wani Noma yakeyi, Wani Kuma Baro ke Tirana, akwai Yan Kasuwa, akwai Yan Achaba, Akwai Direbobi, duk kan sai sun fita sun dawo Kafi was iyalansu suke samun abinci.
Idan aka hana fita, Yunwar da Zata kashe Mutane wallahi Yafi Corona Virus, Saboda haka akwai Shinkafa a Warehouse na Customs da suka tara, a umurce su sufito dashi Araba wa Talakawa, kuma Kai Shugaban Talakawa ne.
Daga Karshe Gudaje Kazaure ya bayyana idan har aka sake akayi wannan dokar batare da An raba Abinci ba, tabbas kashi 10% cikin 100% zasu iya riki kansu, Saboda haka Shugaba Buhari a Taimaka.
Daga Gudaji Kazaure Wakilin Talakawa...

Comments
Post a Comment