RASHIN AMANARMU DA AZZALUMAN KASATA NIGERIA 🇳🇬!
Duba da halin damu zamu kasance almajiran maulana Allamah sayyad zakzaky (h), bamu da wata amana da azzaluman mahukuntan kasarnan ta Nigeria 🇳🇬. Muna da record na cin amanar dasukeyimana dakuma wanda suke shiryamana.
Alkalinsu kotunsu lauyoyinsu ma'aikatansu, hukuncinsu, saigashi anyanke hukuncin adaki jagoranmu da Kullum suke shirin kashewa, amma sunki. Rashin amanarmu dasune yajawo hakan tinda dama Su azzalumai ne maciya amana.
Bayyanar covid-19 Karin damage dasu sukasamu domin cutar jagoranmu, idan mukai shiru waye yakeda amana da azzaluman mahukuntan da bazasuyi amfani da wannan cutar wajen isar da nufin dasuke akai danganin bayan wannan bawan Allah?
Dolene mumotsa domin nemawa kanmu uzuri awajen Allah.mukara shelanta musu susakemana jagoranmu batare da wani sharadiba bisa tsari da nizamin da damuke akai na tarbiyya.
#government___free__zakzaky
Comments
Post a Comment