YADDA ZA'A YAKI CUTAR CORONAVIRUS
Na saurari jawabin da wata Likita kuma Malamar makaranta a jami'a tayi game da wannan cuta na annoba da yadda za'a dakile cutar
Tayi bayanin cewa kwayoyin cutar Coronavirus basa bukatar yanayi na zafi, sun fi tasiri a gurin da ke da sanyi, don haka akwai yiwuwar yankin da suke fama da tsananin zafi a duniya cutar na Coronavirus ba zaiyi tasiri sosai ba
Tace Coronavirus suna farawa ne daga cikin hanci da makogoro, mutum zai fara da mura daga alamomin tari, ciwon kai da atishawa kafin su gangara cikin huhu su sarkafe numfashi
Ta bada shawaran cewa da zaran mutum yaga wannan alamar a halin da ake ciki, to ya gaggauta yin tsohuwar dabi'ar yin magani irin na mutanen-dã (ancient traditional way of medicine) wato abinda ake kira da hausa "Sirace"
Yadda ake yin "sirace" shine; za'a tafasa ruwan zafi da gangen bishiyar nim ko maina, idan ruwan ya tasafa sai a juye a cikin baho, wanda zaiyi siracen zai kwabe kayan jikinsa gaba daya, wato yayi tsirara, sai ya lullube kanshi da bargo akan wannan tafasasshen ruwan sirace tururrin ruwan na bugashi
Likitar tace yin wannan zai taimaka wajen kashe kwayoyin cutar Coronavirus, saboda dalilai guda biyu, (1)ganyen itacen lim na dauke da wasu sinadaren da zasu iya yakar kwayar cutar Coronavirus, (2)sannan tsananin zafin da zai ratsa mutum a lokacin da yake yin sirace wannan zafin zai iya kashe kwayoyin cutar
A karshe ta bada shawaran cewa da zaran mutum yaji alamomin kamuwa da cutar Coronavirus to ya gaggauta yin sirace a kalla sai biyu kwayoyin cutar zasu mutu, akwai bidiyo yadda matar tayi bayani cikin harcen turanci, zan saka a group WhatsApp da Telegram Insha Allah
Jama'a mu taimaka wajen yada wannan bayanin
Allah Ya karemu gaba daya Amin
Comments
Post a Comment