Kada Ku Zauna A Karkashin Zalunci.



Dukkan Annabawan Allah (T) sun zo ne domin suyi fada da zalunci, kuma su yaki zalunci. Imam Aliyu yace; "Na umarci Malamai da kar su zauna a karkashin zalunci, kuma kar suyi shiru idan mutane suna yunwa ko kuma wani hali na ha'ula'i".

Imam Aliyu yace; "Ina muku tsoron abu biyu; Son zuciya, Dogon buri. Domin kuwa ita son zuciya tana sa barin gaskiya, shi kuma dogon buri yana sa mutum ya manta da Allah (T).

Shek Adamu tsoho Ahmad Jos,
Daga Hussainiyatu Zakzaky (H) Jos.

#FreeZakzaky

Comments

Popular Posts