Gwamnatin Nijeriga tanaso tayi amfani da bullar annobar Covid-19 domin ta kashe mana Jagora Sayyid Ibrahim Zakzaky (H).



Yakamata al,umma tasan wannan munfara samun labari bullar wannan annova a gidan yarin Kaduna inda ananne wannan tsinanniyar gwamnati take tsare da jagoranmu.

#FreeZakzaky #bbchausa #Voahausa #leadershiphausa #Alwilayatvhausa #Nasiruelrufa,i #Kadunagovthouse



Comments

Popular Posts