SHAIKH ZAKZAKY (H) NE GATAN WANNAN AL'UMMA
Da ba dan wannan bawan Allah ba, da Allah (T) kadai ya san halinda wannan al'umma za ta kara tsunduma a ciki, dan a gaskiya mutum na iya cewa babu fata sam. Wannan bawan Allah arzikinsa kowa yake ci a kasar nan, sakamakom da'awarsa ne wasu manufofi na zalunci daga makiya suke rushewa, jin tsoron akwai wani bawan Allah da yake da'awar abi Allah shiyasa makiya ko sun tsaro tsarinsu tsarin yake samun nakasu.
Wajibin wanda ya gane ne, ya yi aiki dare da rana domin taimakon wannan kira, ta yadda idan ya tabbata ya'ya da jikoki da tattaba kunne da unhuhu za su ji dadi, su sa ma iyayensu albarka. Wanda yaji sautin wannan kira wajibinsa ne ya bayarda gudumuwa,
Shaikh Zakzaky (H) duk da hali da yanayi da suke ciki basu fitarda fatansu akan cewa nasara na nan tafe ba kurkusa, mu da muke walwala yaushe za mu fitarda fata alhalin Allah (T) ya samar mana jaruminda baima zalunci saranda ko kadan? Allah (T) ya yi mana taimako.
Kira ta musamman ga Al-umman ƙasata Idan mutanen Nigeria sun shirya to, lokaci yayi da ya kamata ku fito ku ƙwama da waɗan nan Azzaluman, da suke mulkan ku don su ne. Asalin COVID19 ɗin ba wani ba ban da hauka da rashin sanin makaman mulki taya zakuce, kun hana fita Amma baku samar ma Al-ummah! wani Abu da zasu cigaba da rayuwa dashi ba sai ku ƙaƙaba masu dokar hana fita. Idan COVID19 bata kashe, suba yinwa da ƙishirwa ta kashesu Ya Al-ummah! Kusani Allah ya haramta mana zama ƙarƙashin zalunci kusani Shuwagabanin da kuke bi Azzalumaine, Rayuwarku koh jindaɗin rayuwarku ba ita ke gabansu ba ya rage, naku kufito a ƙwama a kau dasu don ku sami rayuwa mai ƴanci ko, kuma kuci gaba da zama cikin talauci da yunwa da ƙaskanci da jahilci da ragga Allah ya tashi mai kira zuwa Adalci a cikin wannan ƙasa shekaru 41yana ƙara Amma kun kauda kai gabrin sallamasa don kuna tsoron muwata to ga zaɓi nan Allah ya baku kana Azzaluman shuwagabannin ku ma sun baku sai ku zaɓi ɗaya ko ta Allah ko tasu Amma kusani idan baku mutu a tafarkin Allah ba to tabbas ne gareku zaku mutu a tafarkin yinwan da Azzalumai suka saka ku aciki Allah ya tausayama masu rabon shiriya daga cikinku mu kuma Allah ya bamu sabaty da Istaƙama a tafarkin Iyalan gidan Annaby (S) Allah kuma ya gaggauta ƙwato mana Jagoran Addini Allamah Zakzaky (H)
ReplyDeleteFarra'u Sani Dalibi El-Jaddah